Waxanda kuwa suka nisanci bautar xagutu , suka kuma koma ga Allah,"

Waxanda kuwa suka nisanci bautar xagutu , suka kuma koma ga Allah,"

Waxanda kuwa suka nisanci bautar xagutu , suka kuma koma ga Allah, suna da albishir (na Aljanna). To ka yi wa bayina aibishir
Waxanda suke sauraron magana sai su bi mafi kyawunta, waxannan su ne waxanda Allah Ya shiriya, kuma waxannan su ne ma’abota hankula

3
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya