​An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata.."

​An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata.."

An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata da ‘ya’ya da dukiya mai yawa abar tarawa ta zinariya da azurfa da kuma kiwatattun dawaki da dabbobi na gida da amfanin gona. Waxannan duk morewa ce ta rayuwar duniya; Allah kuwa a wurinsa ne kyakkyawar makoma take

3780
Video Translations
Download
  • Hd Version ( Google Drive )
Attachments

Related Videos

See other videos from same category

icon

Subscribe To Get New Updates