Kuma in da a ce mutanen alqaryu sun yi
Kuma in da a ce mutanen alqaryu sun yi imani kuma sun tsare dokokin Allah, to lalle da Mun buxe musu albarkatu daga sama da kuma qasa, sai dai sun qaryata, Mu kuwa sai Muka kama su da abin da suka kasance suna aikatawa
832
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category