Idan kuma suka yi niyyar yaudarar ka, to lalle Allah ."
Idan kuma suka yi niyyar yaudarar ka, to lalle Allah Ya ishe ka. Shi ne wanda Ya qarfafe ka da taimakonsa da kuma muminai
Ya kuma haxa tsakanin zukatansu. Idan da za ka kashe duk abin da yake bayan qasa gaba xaya ba za ka iya haxa tsakanin zukatansu ba, amma kuma Allah Ya haxe tsakaninsu. Lalle Shi Mabuwayi ne Mai hikima
27
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category