Yanzu mutanen aka ryu sun amine azabar mu ta zo musu cikin dare..'

Yanzu mutanen aka ryu sun amine azabar mu ta zo musu cikin dare..'

Yanzu mutanen aka ryu sun amine azabar mu ta zo musu cikin dare..'

149 20

A lokacin da mutane suka gafala daga ambaton Allah, to azaba na iya samunsu alhali suna cikin gafala, don haka a ko da yaushe zuciyoyinmu su zama a halarce da ambaton Allah. #Tunatarwa_Ta Addini

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya