Nasabar mutum ko dukiyarsa ko yanayin halittarsa ba shi yake xaga darajar mutum ba, abin da zai daga darajarsa shi ne gaskiyarsa tare da Allah da kiyaye dokokin Allah. Ma’aunin sama ya saba da ma’aunan kasa.
#Girma_na hakika #Hanyar_Tsira
Katika masu alaka
Nuna katika