Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:..'

Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:..'

Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:..'

148 20

Lokacin da muka rayu bisa ƙimar imani, muna aikata alheri, muna guje wa mummunan aiki, kuma muna neman yardar Allah. Wannan ita ce hanyar samun rahamar Allah da ni'imominsa." #Rahama #Ƙwazo

Yi tarayya