(Ka tuna) ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu."
(Ka tuna) ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu yana tafiya ta gabansu da ta damansu, (ana cewa da su): “Albishirinku a wannan rana (su ne) gidajen Aljanna da qoramu suke gudana ta qarqashinsu, kuna masu dawwama a cikinsu. Wannan shi ne rabo mai girma.”A ranar da munafukai maza da munafukai mata za su riqa cewa da waxanda suka yi...
133
8