Kuma idan kun kasance cikin kokwanto game da abin da Muka saukar ."

Kuma idan kun kasance cikin kokwanto game da abin da Muka saukar ."

Kuma idan kun kasance cikin kokwanto game da abin da Muka saukar ."

95 2

Kuma idan kun kasance cikin kokwanto game da abin da Muka saukar wa bawanmu, to ku zo da kwatankwacin sura xaya kamarsa, kuma ku kirawo masu taimakonku ba Allah ba in kun kasance masu gaskiya

To idan har ba ku aikata hakan ba, kuma ba za ku tava iyawa ba, to ku kiyayi wata wuta wadda mutane ne da duwatsu makamashinta; an kuwa tanade ta domin kafirai

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya