Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya manyan ayyukanka ba.

Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya manyan ayyukanka ba.

Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya manyan ayyukanka ba.

23 11

Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya manyan ayyukanka ba. Har kalmomin da kake furtawa, har niyyoyin da kake qudurcewa, hakanan har abubuwan da riga ka aika ka manta da su. Rayuwarka ba kwanaki ba ne da suke shuxewa ba kawai, a’a littafi ne da ake rubutawa game da kai. To ya kake so taken labarinka ya kasance? #Yi wa kai hisabi #Hasken_Alqur’ani Allah ne yake tsara komai.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya