​(Ka tuna) kuma lokacin da Muka juyo maka da wata jama’a ."

​(Ka tuna) kuma lokacin da Muka juyo maka da wata jama’a ."

​(Ka tuna) kuma lokacin da Muka juyo maka da wata jama’a ."

98 2

(Ka tuna) kuma lokacin da Muka juyo maka da wata jama’a ta aljannu don su saurari Alqur’ani[1]. To lokacin da suka halarto shi, sai suka ce: “Ku yi shiru;” sannan lokacin da aka gama (karatunsa) sai suka juya zuwa mutanensu suna yi musu gargaxi

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya