Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin..'

Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin..'

Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin..'

108 22

Ka yi tunani a kan kudirar Allah wadda  ta bayyana a cikin halittar ƙasa cikin kwanaki biyu, Ya daidaita ta da duwatsu, kuma Ya albarkace ta da arziki. Ta aya za mu manta da girman mahalicci mu yi shirka da shi?" #Girman_Halitta #Tauhidi

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya