​Ka ce da muminai maza su kame idanuwansukuma su kiyaye farjinsu."

​Ka ce da muminai maza su kame idanuwansukuma su kiyaye farjinsu."

​Ka ce da muminai maza su kame idanuwansukuma su kiyaye farjinsu."

0 0

Ka ce da muminai maza su kame idanuwansukuma su kiyaye farjinsu. Wannan shi ya fi tsarki a gare su. Lalle Allah Masanin abin da suke aikatawa neKuma ka ce da muminai mata su kame idanuwansu kuma su kiyaye farjinsu, kada kuma su fito da adonsu sai dai abin da ya bayyana daga gare shi; kuma su sanya lulluvinsu a kan wuyan rigunansu; kada kuma su fitar da adonsu sai ga mazajensu ko iyayensu ko iyayen mazajensu ko ‘ya’yansu ko ‘ya’yayen mazajensu ko ‘yan’uwansu maza ko kuma ‘ya’yan ‘yan’uwansu maza ko ‘ya’yan ‘yan’uwansu mata ko kuma mata ‘yan’uwansu ko kuma bayinsu ko kuma mazaje masu bin su (don neman abinci) ba kuma masu buqatar mata ba, ko kuma qananan yara waxanda ba su san sha’awar al’aurar mata ba; kada kuma su buga qafafuwansu don a gane abin da suka voye na adon qafafunsu (watau mundaye). Kuma ku tuba ga Allah gaba xayanku ya ku waxannan muminai don ku rabauta

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya