Hikimar Allah Game Da Misalan Alqur’ani: Bayyanawa, Tuntuntuni, Ka shiriya

Hikimar Allah Game Da Misalan Alqur’ani:  Bayyanawa, Tuntuntuni, Ka shiriya

Hikimar Allah Game Da Misalan Alqur’ani: Bayyanawa, Tuntuntuni, Ka shiriya

95 17

Ayar Alqur’ani: “Lalle Allah ba Ya jin kunyar buga kowanne irin misali komai qanqantarsa, sauro da abin ya fi shi...” [Baqara: 26] tana nuna zurfin hikimar Allah wurin yin amfani da misalai masu sauqi don a isar da wasu manya-manyan lamurra.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya