​Haqiqa Mun girmama ‘yan’adam, Muka kuma xauke su (kan ababen hawa)..."

128 27

Haqiqa Mun girmama ‘yan’adam, Muka kuma xauke su (kan ababen hawa) na sarari da na ruwa, Muka kuma arzuta su daga tsarkakan (abubuwa) kuma Muka fifita su a kan wasu da yawa daga abin da Muka halitta nesa ba kusa ba

Yi tarayya