Girman Qur'ani bai takaita a cikin karanta shi ba, a’a ya hada har da yin tuntuntuni game da ayoyinsa da yin aiki dasu. Ka ba zuciyarka da hankalinka damar yin tuntuntuni game da shi, za ka samu albarka a rayuwarka. #Tunani_Hanya_ta_Rayuwa #Littafi_Mai_Albarka
Katika masu alaka
Nuna katika