Da a ce qasa tana tangal-tangal ba a kafe take ba

Da a ce qasa tana tangal-tangal ba a kafe take ba

Da a ce qasa tana tangal-tangal ba a kafe take ba

6 4

Da a ce qasa tana tangal-tangal ba a kafe take ba, ta ya ya za mu iya yin rayuwa? Kafuwar da qasa ta yi wanda muke gani ba haka kawai ya faru ba, a’a wani saqo ne da yake kiranka da ka yi tunani game da hakan.#Tuntuntuni #Haqiqanin_lamurra #Samuwa

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya