Aka kuma busa qaho , sai ga su suna fitowa daga qaburbura zuwa wurin Ubangijinsu
Suka ce: “Kaiconmu, wane ne ya tashe mu daga makwancinmu?” (Sai a ce da su): “Ai wannnan shi ne abin da (Allah) Mai rahama Ya yi alqawarinsa, manzanni kuma sun yi gaskiya.”
Katika masu alaka
Nuna katika