Rarrabuwa tana bayuwa zuwa ga samun matsala da aukuwar haxari. Ita kuma haxuwa a kan gaskiya tana haxa tsakanin zukata, tana kuma haifar da jin qai a tsakanin mutane.Don haka ku yi riqo da abin da zai haxa kanku, saboda wannan wata ni’ima ce da ba za iya qimanta darajarta ba.#haxuwa #Kawo gyara #Hasken_Alqur’ani.
Katika masu alaka
Nuna katika