Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba.

Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba.

Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba.

196 101

Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah da Ya yi muku yayin da kuka zamo abokan gaban juna sai Ya haxa tsakanin zukatanku, sai kuka zamo 'yan’uwan juna a sakamakon ni'imarsa, a da kuma kun kasance a kan gavar ramin wuta sai Ya tserar da ku daga gare ta. Kamar haka ne Allah Yake bayyana muku ayoyinsa don ku shiriya. [Ali Imran: 103]

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates