Muminai ‘yan’uwan juna ne. Ba a gina soyayya ta hanyar sassava wa juna.Idan aka samu savani a tsakanin juna, to a yi qoqari a sulhunta tsakanin ‘yan’uwa da adalci. Saboda Allah yana son wanda yake yin adalci a tsakanin mutane.#Xabi’u #Kawo gyara #Hasken Alqur’ani
Katika masu alaka
Nuna katika