Za a iya ganin kalmar izgili a matsayin qarama, amma kuma za ta ita yi wa zuciya raunin da ba za ka ganshi ba.Ka kiyaye harshenka, don za ta iya yiwuwa wanda kake wulaqantawa ya fi ki kusanci da Allah Ta’ala.#Kyakkyawar_Xabi’a #Girmama_Mutane #Hasken_Alqur’ani.
Katika masu alaka
Nuna katika