Alheri na haqiqa yana farawa ne daga na kusa da kai.

Alheri na haqiqa yana farawa ne daga na kusa da kai.

Alheri na haqiqa yana farawa ne daga na kusa da kai.

15 9

Alheri na haqiqa yana farawa ne daga na kusa da kai. Aikata alheri a gidanka da makusanta da kuma maqota.Yayin da zuciya za ta cika da kyautatawa, to alheri zai faxaxa ta yadda zai kai ga kowa da kowa.#Xan’adamtaka #Rahama #Hasken_Alqur’ani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya