Imani ba a salla kawai yake bayyana ba, a’a yana bayyana har a yadda muke mu’amalantar mutane.

15 9

Imani ba a salla kawai yake bayyana ba, a’a yana bayyana har a yadda muke mu’amalantar mutane. Wannan ya haxa da kyautata wa iyaye da jin qan raunana da tausaya wa duk wanda za mu cakuxu da shi a rayuwarmu. #Kyakkyawar_Xabi’a #Kyautatawa #Hasken_Alqur’ani.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya