Misalin waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu a hanyar Allah

Misalin waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu a hanyar Allah

Misalin waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu a hanyar Allah

13 9

“Misalin waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu a hanyar Allah, kamar misalin qwaya xaya ce da ta fitar da zangarniya bakwai, a cikinta kowace zangarniya kuma (aka sami) qwaya xari. Kuma Allah Yana ninninkawa ga wanda Ya ga dama, kuma Allah Mai yalwa ne, Masani.” [Baqars: 261]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya