Shiriya ba ta wanda yake yawan saurare ba ce, "

Shiriya ba ta wanda yake yawan saurare ba ce, "

Shiriya ba ta wanda yake yawan saurare ba ce, "

15 7

Shiriya ba ta wanda yake yawan saurare ba ce, a’a shiriya ta wanda yake iya bambance alheri ne, ya kuma yi riqo da mafi kyawunsa.

Irin waxannan su ne waxanda Allah ya ba su hankali tsaftatacce da basirar da ba ta kauce wa hanyar gaskiya.

#Tsaftatacciyar_Basira

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya