Ya isheka ka yi duba zuwa halittar sammai don ka ga irin tsarin da aka xorasu a kai wanda babu wata tawaya da ta haxu dashi.
Halitta ce da aka kyautata, tana yi maka raxa da cewa, Hannun Allah Mai rahama, babu tawaya a tattare da shi.
#Ayoyin_Sammai
Katika masu alaka
Nuna katika