Duk lokacin da ka yi tunani game da halittar duniya,"

Duk lokacin da ka yi tunani game da halittar duniya,"

Duk lokacin da ka yi tunani game da halittar duniya,"

18 9

Duk lokacin da ka yi tunani game da halittar duniya, hakanan duk lokacin da ka kalli kanka, za ka ji cewa lallai gaskiya ba a nesa take ba a kusa take.

Akwai wata voyayyiyar murya da take yi maka jagora zuwa ga samun yaqini, kai dai kawai ka buxe mata zuciyarka.

#Hasken_Gaskiya

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya