Duniya gabaxayanta tana gudana ne bisa wani tsari mai ban-mamaki."

Duniya gabaxayanta tana gudana ne bisa wani tsari mai ban-mamaki."

Duniya gabaxayanta tana gudana ne bisa wani tsari mai ban-mamaki."

17 8

Duniya gabaxayanta tana gudana ne bisa wani tsari mai ban-mamaki wanda ba ya kaucewa. Don haka duk wanda zai yi tuntuntuni, to zai fahimci cewa, a cikin hakan akwai wata qudira da take gudanar da ita wadda ta qarfin qudirar mutum.

Ana ganin haqiqanin gaskiya ne tun kafin ma a faxeta da baki.

#Hasken_Hujja

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya