Ka kalli sama da qasa da jujjuyawar dare da yini,"

Ka kalli sama da qasa da jujjuyawar dare da yini,"

Ka kalli sama da qasa da jujjuyawar dare da yini,"

19 9

Ka kalli sama da qasa da jujjuyawar dare da yini, wannan tsarin da suke tafiya a kai ba haka kawai ya faru ba, a’a tsari ne na Allah Mahalicci wanda ya mallaki duniya ya kuma kyautata halittarta.

Duk wanda zai yi tunani, to zai riski haqiqanin gaskiyar lamari.

#Dalilan_Halitta

Yi tarayya