Yanci ba shi ne ka faxi abin da ka ga dama ba. ‘Yanci shi ne ka faxi gaskiya ba tare da jin tsoro ko son zuciya ba.
Magana ta daidai ita ce, sautin zuciya wanda yake kiyaye dokokin Allah kafin ya furta magana.
#’Yanci_Na gaskiya_Magana_Ta daidai
Katika masu alaka
Nuna katika