​Tarbiyantar yara qanana a kan neman izini daga lokacin da suka balaga,"

​Tarbiyantar yara qanana a kan neman izini daga lokacin da suka balaga,"

​Tarbiyantar yara qanana a kan neman izini daga lokacin da suka balaga,"

29 17

Tarbiyantar yara qanana a kan neman izini daga lokacin da suka balaga, tana sa jin kunya ya zama tabbatacciyar al’ada a gare su. Kuma hakan yana kare gidaje daga zama na hayaniya, kuma yana dasa mutuntawa a cikin rayuka.

#Tarbiyar_Musulunci #Dabi’un_Musulunci

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya