​Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah,

​Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah,

​Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah,

159 113

Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah, sai zukatansu su raurawa, idan kuma aka karanta musu ayoyinsa, sai su qara musu imani, kuma ga Ubangijinsu ne kawai suke dogara

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates