Babu wani abin da ya fi ambaton Allah girma a duniya,
Domin shi ne hasken zuciya, kuma tsawatarwar rai, kuma tsanin samun tabbatuwa.
Duk lokacin da ka ambace shi (Allah) da gaskiya, to za ka zama ka kara samun kusanci dashi.
#Ambaton_Allah_Shi ne mafi girma
Katika masu alaka
Nuna katika