Ba a yawaita magana yayin da ake cikin musiba,
Ya isheka ka yi ta nanata fadin: “mu na Allah ne, kuma zuwa gare shi za mu koma” a cikin ranka.
Domin a cikin fadar hakan akwai, mika wuya da yarda da kuma nutsuwa.
#Mika wuya_da komawa.
Katika masu alaka
Nuna katika