Munafukai maza da munafukai mata sune wadanda suke umarni da mummunan aiki, suke kuma hana kyakkyawan aiki, suna
kuma dabaibaye hannayensu ga barin aikata alheri, kuma sun manta da Allah, sai sakamakonsu ya zamo Allah ya yi watsi dasu.
#Munafunci #Munafukai #Musulunci
Katika masu alaka
Nuna katika