Duk wanda yake kira zuwa ga Allah yake kuma yin ayyuka nagari, to yana cikin mafi kusancin mutane zuwa ga Allah, kuma ta hanyar da’awarsu ne al’umma take gyaruwa kuma albarka take game kowa.
Ya Allah ka sa mu daga cikin wadannan!
Kira_zuwa ga_Allah #Imani
Katika masu alaka
Nuna katika