Ba a bayar da Aljannar Firdaus sai ga wanda yayi imani yayi ayyuka nagari. Sakamako ne wanda ba za a iya kwatanta shi da dukiya ko matsayi ba. Lalle ita (Firdausi) Aljanna ce ta dawwama ga wanda ya kasance a kan tafarki ingantacce.
#Aljannar_Firdaus
Katika masu alaka
Nuna katika