Dabi'u A Cikin Alqur'ani

Dabi'u A Cikin Alqur'ani

Dabi'u A Cikin Alqur'ani

77 39

Akwai wasu mazaje daga muminai da suka cika abin da suka yi wa Allah alqawari da shi; akwai daga cikinsu wanda ya haxu da ajalinsa, akwai kuma daga cikinsu wanda yake sauraron (ajalin); kuma ba su yi kowace irin savawa ba (game da alqawarin)(23)Don Allah Ya saka wa masu gaskiya a kan gaskiyarsu, Ya kuma azabtar da munafukai idan Ya ga dama, ko kuma Ya karvi tubarsu. Lalle Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin qai

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya