Mutum ya fi qarfin a wulaqanta shi saboda jinsin da ya fito

Mutum ya fi qarfin a wulaqanta shi saboda jinsin da ya fito

Mutum ya fi qarfin a wulaqanta shi saboda jinsin da ya fito

13 10

Mutum ya fi qarfin a wulaqanta shi saboda jinsin da ya fito ko launinsa ko garin da ya fito. Darajarsa ta haqiqa ta fi dukkan wani rabe-rabe da za a yi.

#Hasken_Alqur’ani#Mutunci_xan’adam#Kofin_duniya#Saqon_Musulunci#Xan’adamtaka

Yi tarayya