Yayin da ake cikin hayaniyar jama’a....

Yayin da ake cikin hayaniyar jama’a....

Yayin da ake cikin hayaniyar jama’a....to akwai wani sauti da yake can cikin ranka wanda babu mai iya jin sa in ba kai ba.

Don haka Alqur’ani yana magana ne da wannan vangaren mai zurfi da yake cikin ran mutum.

#Hasken_Alqur’ani #Gasar_cin_kofin_duniya #Alqur’an #Dan’adamtaka #Musulunci

92 77

Subscribe To Get New Updates