​Suka ce: “Ya Zulqarnaini, lalle Yajuju da Majuju.."

​Suka ce: “Ya Zulqarnaini, lalle Yajuju da Majuju.."

Suka ce: “Ya Zulqarnaini, lalle Yajuju da Majuju (mutane ne) masu varna a bayan qasa, to ko za mu iya biyan ka wata jinga don ka sanya wani shamaki tsakaninmu da su?”Ya ce, “Abin da Ubangijina Ya ba ni ya fi (abin da za ku ba ni), sai dai ku taimake ni da qarfi (don) in sanya shamaki tsakaninku da su
AL‑KAHF: 94-95

56 21

kundina masu alaka

Bude kundin Islama

Kundi

Yi tarayya