Musulunci ya koyar da mu cewa, gidaje suna da lokuta na musamman, "

Musulunci ya koyar da mu cewa, gidaje suna da lokuta na musamman, "

Musulunci ya koyar da mu cewa, gidaje suna da lokuta na musamman, wanda har qananun yara ana tarbiyantarsu a kan girmama su. Ladabi ne kankani amma zai samar da al’umma tsaftatacciya mai kunya da kiyaye shamakin da aka sa mata

#Ladubban_Gidaje #Dabi’un Musulunci

28 17

Yi tarayya