​“Kuma ya ku mutanena, ba na tambayar ku wata dukiya a kansa (kiran)

​“Kuma ya ku mutanena, ba na tambayar ku wata dukiya a kansa (kiran)

“Kuma ya ku mutanena, ba na tambayar ku wata dukiya a kansa (kiran); ladana a wurin Allah kawai yake. Ni kuwa ba zan kori waxanda suka yi imani ba. Lalle su masu saduwa ne da Ubangijinsu, sai dai ni ina ganin ku mutane ne da kuke jahiltar (gaskiya).”

47 17

Yi tarayya