Ka bayar da sadaka don neman yardar Allah ba za ka yi asarar komai ba.
Ka bayar da sadaka don neman yardar Allah ba za ka yi asarar komai ba.Alherin da zai fita daga hannunka a yau, zai dawo zuwa gareka a lokacin da Allah ne kawai ya sanshi.#Ciyarwa #Kyauta #Hasken_Alqur’ani
15
0
kundina masu alaka
Bude kundin Islama