Ba a samun galaba a kanmu saboda mu raunana ne,
Ba a samun galaba a kanmu saboda mu raunana ne, sai dai ana cin galaba a kanmu ne saboda muna dakatawa ga barin yin aaddu’a.Yayin da za ka xaga hannayenka don yin addu’a, to ka sani fa ba kai kaxai ba ne.#Kyakkyawan_Fata #Hasken_Alqur’ani
24
11
kundina masu alaka
Bude kundin Islama