Allah

Kyakkyawar hali da Kawance

Ƙarfin gaskiya ba ya cikin tsauri… sai dai a cikin zuciya mai sanin yadda ake tausasawa. Mutane suna jawo hankalinsu zuwa jinƙai kuma suna nisantar zukata masu tsauri.

Scroll
Littafi Kyauta
PDF Free Book

Kyakkyawar hali da Kawance

Kada ku bari savani ya raba tsakaninku. ‘Yan’uwan juna saboda Allah alaqarsu tana yin qarfi ta dalilin yin adalci da kuma samun daidaito.
Ku yi sulhu kuma ku yi adalci, sannan ku zamo dalilin jin qai a rayuwar wasu.

Watch

bidiyonai

Inspiring Islamic content for the soul

verses