​Kuma Allah Ya halicci kowace dabba daga ruwa;

​Kuma Allah Ya halicci kowace dabba daga ruwa;

Kuma Allah Ya halicci kowace dabba daga ruwa; sannan daga cikinsu akwai waxanda suke jan ciki, kuma daga cikinsu akwai waxanda suke tafiya a kan qafa biyu, akwai kuma waxanda suke tafiya a kan qafa huxu. Allah Yana halittar abin da Ya ga dama. Lalle Allah Mai iko ne a kan komai

509
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya