​Ya kuma hore muku abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin qasa gaba xayansu.."

​Ya kuma hore muku abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin qasa gaba xayansu.."

Ya kuma hore muku abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin qasa gaba xayansu daga gare Shi. Lalle a game da wannan tabbas akwai ayoyi ga mutanen da suke yin tunani

591
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya