Sai ya fara da (binciken) jakunkunansu kafin jakar xan’uwansa;"

Sai ya fara da (binciken) jakunkunansu kafin jakar xan’uwansa;"

 

Sai ya fara da (binciken) jakunkunansu kafin jakar xan’uwansa; sannan ya fito da shi (mudun) daga jakar xan’uwansa. Kamar haka Muka shirya wa Yusufu; ba zai yiwu ya riqe xan’uwansa ba a shari’ar Sarkin (Masar), sai dai idan Allah Ya ga dama. Muna xaukaka darajojin waxanda Muka ga dama ne. Kuma duk wani mai ilimi akwai wanda yake samansa a ilimi

22
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya